**SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE Recipe By Runas kitchen.

You can have *SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE *Recipe By Runas kitchen using 9 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of *SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE *Recipe By Runas kitchen
- You need of Attaru.
- Prepare of Albasa.
- You need of Tumatir.
- Prepare of Busheshen kifi Dry fish.
- You need of Maggi.
- You need of Oil.
- Prepare of Spices.
- You need of Garlic.
- It’s of Ruwa.
*SPAGHETTI WITH DRY FISH SOUCE *Recipe By Runas kitchen instructions
Da farko zaki jika kifin ta ruwan zafi kibashi 5m saiki wanke kicire kayan kisake zuba masa ruwan zafi ki ajye a gefe.
Kiyi blending attaruhu da tumatir kadan kamar jajjje saiki yanka albasa kikawo tukunya kisa a wuta Amman kirage wutan kizuba mai kikawo albasa kizuba anason albasa mai dan yawa kizuba garlic dinki itama akai kidan juya ya soyu basosaiba Sai ki zuba attaruhu da tumatir akai kicigaba da soyawa.
Saiki dauraye kifinki kizuba akai kisa maggi da sauran spices dinki kidan zuba ruwa kadan shikenan kirufe kibata 5m shikenan tayi.
✍🏻Written by Rukayya m jamil *Mrs Nasir * CEO 👩🍳RuNas Kitchen👩🍳.