Dukunu(com). Dukunu(com)

You can have Dukunu(com) using 10 ingredients and 3 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of Dukunu(com)
  1. It’s of Masara.
  2. You need of Onions.
  3. It’s of Garlic, ginger.
  4. You need of Dried pepper.
  5. You need of Dried herrings.
  6. It’s of Crayfish.
  7. You need of Maggi.
  8. You need of Fresh tomatoes.
  9. You need of Pepper.
  10. It’s of Fresh fish.
Dukunu(com) instructions
  1. Da farko zaki jika masara ki ya kona biyu ko uku a ruwa seki bayar a markada miki a ma yazama da kauri kada aciki ruwa aciki seki barshi ma kona biyu ko kuma kisashi a rana sekigan ya kumburo seki dama sosai ki dora a wuta kita tukawa har seyayi karfi seki sawke kisa a leda ko kuma a bawo masara seki kara dorashi a wuta ki zuba ruwa ki dafashi yadan ake dafa alale.

  2. Yanzu seki hada ginger garlic onions, dried peper,crayfish dried herrings kiyi blending dinsu,ki dora oil kizuba aciki kita juyawa in low heat,kisa maggi da salt kadan har sekigan yayi baki seki sawke (shine akecema SHITO ko kuma BAKI TAKWA).

  3. Daga karshe kiyi blending Fresh tomatoes din da attarugu da onion ki dora a wuta ki dafa har se yadan sane ruwan,seki sawke ki yanka onion da tomatoes ki zuba aciki ki soya kifi a ciki da dukunu ki zuba SHITO din kadan a gefe.ENJOY!.